Kalaman Soyayya Hausa English

by Abrahamjr


Books & Reference

free



Kadan daga cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwa a soyayyar zamani wanda ya kunshi yaren turanci dana hausa.Wannan manhaja ta kunshi sassa masu inganci wajen habaka soyayyar masoya don rayuwa tare.Ga kadan daga cikin abubuwan da suke cikin wannan littafi namu na masoya.yadda ake soyayyasabbin kalaman soyayyayadda ake zuwa zance wajen budurwayadda ake tunkarar mace